Ruƙiyyaبِاسْمِ اللَّهِ أَرْقِيكَ، مِنْ كُلِّ شَيْءٍ يُؤْذِيكَ، مِنْ شَرِّ كُلِّ نَفْسٍ أَوْ عَيْنِ حَاسِدٍ، اللَّهُ يَشْفِيكَ، بِاسْمِ اللَّهِ أَرْقِيكَMa'anaDa sunan Allah nake yi maka ruƙiyya, daga duk abin da yake cutar da kai, daga sharrin kowane rai ko idon mai hassada. Allah Ya warkar da kai. Da sunan Allah nake yi maka ruƙiyya.
Madogara:Sahihu Muslim

