Ruƙiyyaبِسْمِ اللَّهِ الَّذِي لَا يَضُرُّ مَعَ اسْمِهِ شَيْءٌ فِي الْأَرْضِ وَلَا فِي السَّمَاءِ، وَهُوَ السَّمِيعُ الْعَلِيمُMa'anaDa sunan Allah, wanda tare da sunanSa babu wani abu a ƙasa ko a sama da zai iya cutarwa, kuma Shi ne Mai ji, Masani.
Madogara:Abu Dawuda da Tirmizi

