Ruƙiyyaأَعُوذُ بِكَلِمَاتِ اللَّهِ التَّامَّةِ، مِنْ كُلِّ شَيْطَانٍ وَهَامَّةٍ، وَمِنْ كُلِّ عَيْنٍ لَامَّةٍMa'anaIna neman tsari da kalmomin Allah cikakku daga kowane shaiɗan da kowace dabba mai dafi, da kuma daga kowane ido mai cutarwa.
Madogara:Sahihul Bukhari

