Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Addu'ar Shiga Kasuwa

An karanta 0 cikin 1
  1. 1 / 1

    لا إله إلا الله وحده لا شريك له، له الملك، وله الحمد، يحيي ويميت، وهو حي لا يموت، بيده الخير، وهو على كل شيء قدير.

    Babu wanda ya cancanci a bauta masa sai Allah Shi kaɗai, ba Shi da abokin tarayya. Mulki nasa ne, godiya kuma tasa ce. Yana rayawa, Yana kashewa, kuma Shi Rayayye ne ba Ya mutuwa. A hannunSa duk alheri yake, kuma Shi Mai iko ne a kan komai.

    Danna don ƙirgawa