Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Addu'ar Shiga Ƙauye ko Gari

An karanta 0 cikin 1
  1. 1 / 1

    اللهم رب السموات السبع وما أظللن، ورب الأرضين السبع وما أقللن، ورب الشياطين وما أضللن، ورب الرياح وما ذرين، أسألك خير هذه القرية، وخير أهلها، وخير ما فيها، وأعوذ بك من شرها، وشر أهلها، وشر ما فيها.

    Ya Allah, Ubangijin sammai bakwai da abin da suka inuwantar, Ubangijin ƙasashe bakwai da abin da suka ɗauka, Ubangijin shaiɗanu da wanda suka ɓatar, Ubangijin iskoki da abin da suka watsar, ina roƙonKa alherin wannan gari, da alherin mutanensa, da alherin abin da ke cikinsa, ina kuma neman tsarinKa daga sharrinsa, da sharrin mutanensa, da sharrin abin da ke cikinsa.

    Danna don ƙirgawa