Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Addu'ar Hawan Abin Hawa ko Dabba

An karanta 0 cikin 1
  1. 1 / 1

    بسم الله، والحمد لله " سبحان الذي سخر لنا هذا وما كنا له مقرنين، وإنا إلى ربنا لمنقلبون "، ((الحمد لله، الحمد لله، الحمد لله، الله أكبر، الله أكبر، الله أكبر، سبحانك اللهم إني ظلمت نفسي فاغفر لي؛ فإنه لا يغفر الذنوب إلا أنت.

    Da sunan Allah, godiya kuma ta tabbata ga Allah. "Tsarki ya tabbata ga wanda Ya hore mana wannan, alhali ba mu kasance masu iya rinjayar sa ba, kuma lallai mu, zuwa ga Ubangijinmu, masu komawa ne." (Godiya ta tabbata ga Allah, godiya ta tabbata ga Allah, godiya ta tabbata ga Allah; Allah ne Mafi girma, Allah ne Mafi girma, Allah ne Mafi girma. Tsarki ya tabbata gare Ka, ya Allah, na zalunci kaina, don haka Ka gafarta mini, domin babu mai gafarta zunubai sai Kai.)

    Danna don ƙirgawa