Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Abin da Ke Kare Mutum daga Dujal

An karanta 0 cikin 1
  1. 1 / 1

    من حفظ عشر آيات من أول سورة الكهف عصم من الدجال، والاستعاذة بالله من فتنته عقب التشهد الأخير من كل صلاة.

    Wanda ya haddace ayoyi goma na farkon Suratul Kahfi za a kare shi daga Dujal. Haka kuma neman tsarin Allah daga fitinarsa bayan tahiya ta ƙarshe a kowace sallah (kariya ce).

    Danna don ƙirgawa