1 / 1
عن ابن عمر رضي الله عنه قال: كان يعد لرسول الله صلى الله عليه وسلم في المجلس الواحد مائة مرة من قبل أن يقوم: ((رب اغفر لي، وتب علي، إنك أنت التواب الغفور.
An ruwaito daga Ibn 'Umar (Allah Ya yarda da shi), cewa an ƙirga Manzon Allah (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) yana faɗa, kafin ya tashi daga majalisi ɗaya, sau ɗari: 'Rabbighfir li, wa tub 'alayya, innaka Antat-Tawwabul-Ghafur' (Ya Ubangijina, Ka gafarta mini, Ka karɓi tubana; lallai Kai ne Mai yawan karɓar tuba, Mai gafara).
Danna don ƙirgawa

