1 / 1
إذا تزوج أحدكم امرأة، أو إذا اشترى خادما فليقل: ((اللهم إني أسألك خيرها، وخير ما جبلتها عليه، وأعوذ بك من شرها، وشر ما جبلتها عليه، وإذا اشترى بعيرا فليأخذ بذروة سنامه وليقل مثل ذلك)).
Idan ɗayanku ya auri mace ko ya sayi bawa, ya ce: 'Ya Allah, ina roƙonKa alherinta da alherin abin da Ka halicce ta a kansa, ina kuma neman tsarinKa daga sharrinta da sharrin abin da Ka halicce ta a kansa.' Idan kuma ya sayi raƙumi, ya kama ƙolin tozonsa ya faɗi irin haka.
Danna don ƙirgawa

