Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Zikirin fita daga gida

An karanta 0 cikin 2
  1. 1 / 2

    (بسم الله، توكلت على الله، ولا حول ولا قوة إلا بالله).

    (Da sunan Allah, na dogara ga Allah, babu dabara babu ƙarfi sai ga Allah.)

    Danna don ƙirgawa

  2. 2 / 2

    (اللهم إني أعوذ بك أن أضل، أو أضل، أو أزل، أو أزل، أو أظلم، أو أظلم، أو أجهل، أو يجهل علي).

    (Ya Allah, ina neman tsarinKa daga in ɓace ko a ɓatar da ni, ko in zame ko a zamar da ni, ko in yi zalunci ko a zalunce ni, ko in yi wauta ko a yi mini wauta.)

    Danna don ƙirgawa