Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Addu'ar Atishawa

An karanta 0 cikin 1
  1. 1 / 1

    إذا عطس أحدكم فليقل الحمد لله، وليقل له أخوه أو صاحبه: يرحمك الله، فإذا قال له: يرحمك الله، فليقل: يهديكم الله ويصلح بالكم.

    Idan ɗayanku ya yi atishawa, ya ce 'Al-hamdu lillah' (Godiya ta tabbata ga Allah); ɗan'uwansa ko abokinsa kuma ya ce masa, 'Yarhamuk Allah' (Allah Ya ji ƙanka). Idan ya ce masa, 'Yarhamuk Allah', sai shi (mai atishawar) ya ce, 'Yahdikumullahu wa yuslihu balakum' (Allah Ya shiryar da ku, Ya kuma gyara al'amuranku).

    Danna don ƙirgawa