1 / 3
(أشهد أن لا إله إلا الله وحده لا شريك له وأشهد أن محمدا عبده ورسوله..).
(Ina shaida cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah Shi kaɗai, ba Shi da abokin tarayya, kuma ina shaida cewa Muhammadu bawanSa ne kuma ManzonSa).
Danna don ƙirgawa

اللهم اجعلني من التوابين واجعلني من المتطهرين
Ya Allah, Ka sanya ni cikin masu tuba, kuma Ka sanya ni cikin masu tsarkake kansu.
Danna don ƙirgawa
(سبحانك اللهم وبحمدك، أشهد أن لا إله إلا أنت، أستغفرك وأتوب إليك).
(Tsarki ya tabbata a gare Ka, Ya Allah, da yabonKa, ina shaida cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Kai. Ina neman gafararKa kuma ina tuba zuwa gare Ka).
Danna don ƙirgawa