1 / 2
ذهب الظمأ وابتلت العروق، وثبت الأجر إن شاء الله.
Ƙishirwa ta tafi, jijiyoyi sun jiƙe, kuma lada ta tabbata, in Allah Ya so.
Danna don ƙirgawa
ذهب الظمأ وابتلت العروق، وثبت الأجر إن شاء الله.
Ƙishirwa ta tafi, jijiyoyi sun jiƙe, kuma lada ta tabbata, in Allah Ya so.
Danna don ƙirgawa
اللهم إني أسألك برحمتك التي وسعت كل شيء أن تغفر لي.
Ya Allah, ina roƙonka, da rahamarka wadda ta yalwaci kome, da Ka gafarta mini.
Danna don ƙirgawa