1 / 1
اللهم حوالينا ولا علينا، اللهم على الآكام والظراب، وبطون الأودية، ومنابت الشجر.
Ya Allah, (Ka sanya ruwan ya sauka) a kewayenmu ba a kanmu ba. Ya Allah, (Ka sanya shi ya sauka) a kan tuddai, da ƙananan duwatsu, da cikin kwaruruka, da wuraren da bishiyoyi suke tsiro.
Danna don ƙirgawa

