1 / 3
اللهم اسقنا غيثا مغيثا مريئا مريعا، نافعا غير ضار، عاجلا غير آجل.
Ya Allah, Ka saukar mana da ruwan sama mai yawa, mai yaye wahala, mai daɗi, mai sa tsiro, mai amfani ba mai cutarwa ba, cikin gaggawa ba tare da jinkiri ba.
Danna don ƙirgawa

اللهم أغثنا، اللهم أغثنا، اللهم أغثنا.
Ya Allah, Ka kawo mana agaji. Ya Allah, Ka kawo mana agaji. Ya Allah, Ka kawo mana agaji.
Danna don ƙirgawa
اللهم اسق عبادك، وبهائمك، وانشر رحمتك، وأحيي بلدك الميت.
Ya Allah, Ka shayar da bayinka da dabbobinka, Ka yaɗa rahamarka, Ka kuma raya ƙasarka matacciya.
Danna don ƙirgawa