1 / 2
اللهم إني أسألك خيرها، وأعوذ بك من شرها.
Ya Allah, ina roƙonka alherinta, kuma ina neman tsarinka daga sharrinta.
Danna don ƙirgawa
اللهم إني أسألك خيرها، وأعوذ بك من شرها.
Ya Allah, ina roƙonka alherinta, kuma ina neman tsarinka daga sharrinta.
Danna don ƙirgawa
اللهم إني أسألك خيرها، وخير ما فيها، وخير ما أرسلت به، وأعوذ بك من شرها، وشر ما فيها، وشر ما أرسلت به.
Ya Allah, ina roƙonka alherinta, da alherin abin da ke cikinta, da alherin abin da aka aiko ta da shi, kuma ina neman tsarinka daga sharrinta, da sharrin abin da ke cikinta, da sharrin abin da aka aiko ta da shi.
Danna don ƙirgawa