Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Addu'ar Ziyartar Ƙaburbura

An karanta 0 cikin 1
  1. 1 / 1

    السلام عليكم أهل الديار، من المؤمنين والمسلمين، وإنا إن شاء الله بكم لاحقون، [ويرحم الله المستقدمين منا والمستأخرين] أسال الله لنا ولكم العافية.

    Aminci ya tabbata a gare ku, ya ku mazauna waɗannan gidaje, daga cikin muminai da Musulmi. Mu kuma, in Allah Ya so, za mu riske ku. [Allah Ya yi rahama ga waɗanda suka riga daga cikinmu da waɗanda suke biye.] Ina roƙon Allah lafiya gare mu da ku.

    Danna don ƙirgawa