Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Addu'a ga Yaro a Sallar Jana'iza

An karanta 0 cikin 2
  1. 1 / 2

    اللهم أعذه من عذاب القبر)) وإن قال: ((اللهم اجعله فرطا وذخرا لوالديه، وشفيعا مجابا، اللهم ثقل به موازينهما، وأعظم به أجورهما، وألحقه بصالح المؤمنين، واجعله في كفالة إبراهيم، وقه برحمتك عذاب الجحيم، وأبدله دارا خيرا من داره، وأهلا خيرا من أهله، اللهم اغفر لأسلافنا، وأفراطنا، ومن سبقنا بالإيمان إن قال ذلك فحسن.

    "Ya Allah, Ka kare shi daga azabar ƙabari." Idan kuma ya ce: "Ya Allah, Ka sanya shi magabaci, lada abin ajiya, kuma mai ceto karɓaɓɓe ga iyayensa. Ya Allah, ta dalilinsa Ka nauyaya ma'aunansu, Ka girmama ladansu, Ka haɗa shi da salihai daga cikin muminai, Ka sanya shi a ƙarƙashin kulawar Ibrahim, Ka kuma kare shi da rahamarka daga azabar Wutar Jahima. Ka musanya masa gida mafi alheri daga gidansa da iyali mafi alheri daga iyalinsa. Ya Allah, Ka gafarta wa magabatanmu, da 'ya'yanmu da suka rasu suna ƙanana, da waɗanda suka riga mu da imani" — hakan ma zai yi kyau.

    Danna don ƙirgawa

  2. 2 / 2

    اللهم اجعله لنا فرطا، وسلفا، وأجرا.

    Ya Allah, Ka sanya shi magabaci a gare mu, lada abin ajiya, kuma abin samun sakamako.

    Danna don ƙirgawa