Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Addu'a Yayin Rufe Idanun Mamaci

An karanta 0 cikin 1
  1. 1 / 1

    اللهم اغفر لفلان (باسمه) وارفع درجته في المهديين، واخلفه في عقبه في الغابرين، واغفر لنا وله يا رب العالمين، وافسح له في قبره، ونور له فيه.

    Ya Allah, Ka gafarta wa wane (a ambaci sunan mamacin), Ka ɗaukaka darajarsa cikin shiryayyu, Ka zama magaji a gare shi a cikin zuriyarsa da suka rage, Ka gafarta mana da shi, ya Ubangijin talikai; Ka yalwata masa ƙabarinsa, Ka kuma haskaka masa shi.

    Danna don ƙirgawa