Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Falalar Ziyartar Mara Lafiya

An karanta 0 cikin 1
  1. 1 / 1

    قال النبي صلى الله عليه وسلم: ((إذا عاد الرجل أخاه المسلم مشى في خرافة الجنة حتى يجلس، فإذا جلس غمرته الرحمة، فإن كان غدوة صلى عليه سبعون ألف ملك حتى يمسي، وإن كان مساء صلى عليه سبعون ألف ملك حتى يصبح)).

    Annabi (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) ya ce: Idan mutum ya ziyarci ɗan'uwansa Musulmi mara lafiya, yana tafiya ne a cikin 'ya'yan itatuwan (khurfah) Aljanna har sai ya zauna, idan kuma ya zauna sai rahama ta lulluɓe shi; idan da safe ne, mala'iku dubu saba'in za su yi masa salati har zuwa yamma, idan kuma da yamma ne, mala'iku dubu saba'in za su yi masa salati har zuwa safiya.

    Danna don ƙirgawa