Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Kalmomin Neman Kariya ga Yara

An karanta 0 cikin 1
  1. 1 / 1

    كان رسول الله صلى الله عليه وسلم يعوذ الحسن والحسين رضي الله عنهما ((أعيذكما بكلمات الله التامة من كل شيطان وهامة، ومن كل عين لامة)).

    Manzon Allah (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) ya kasance yana neman kariya ga al-Hasan da al-Husain (Allah Ya yarda da su), yana cewa: Ina neman muku kariya ku biyu da Kalmomin Allah cikakku, daga kowane shaiɗan da kowace dabba mai dafi, da kuma daga kowane mugun ido mai cutarwa.

    Danna don ƙirgawa