1 / 1
بارك الله لك في الموهوب لك، وشكرت الواهب، وبلغ أشده، ورزقت بره)). ويرد عليه المهنأ فيقول: ((بارك الله لك وبارك عليك، وجزاك الله خيرا، ورزقك الله مثله، وأجزل ثوابك.
Allah Ya sanya maka albarka a cikin kyautar da aka ba ka, ka gode wa Mai bayarwa, yaron ya kai ga girma, kuma a arzuta ka da nagartarsa. Wanda aka taya murnar yana amsawa, yana cewa: Allah Ya sanya maka albarka, Ya kuma yi albarka a gare ka, Allah Ya saka maka da alheri, Allah Ya ba ka irinsa, Ya kuma yawaita ladanka.
Danna don ƙirgawa

