1 / 1
ما من عبد يذنب ذنبا فيحسن الطهور، ثم يقوم فيصلي ركعتين، ثم يستغفر الله إلا غفر الله له.
Babu wani bawa da zai aikata zunubi, sannan ya yi alwala da kyau, sannan ya tashi ya yi sallah raka'a biyu, sannan ya nemi gafarar Allah, face Allah Ya gafarta masa.
Danna don ƙirgawa

