Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Addu'ar Wanda Wani Al'amari Ya Yi Masa Wuya

An karanta 0 cikin 1
  1. 1 / 1

    اللهم لا سهل إلا ما جعلته سهلا، وأنت تجعل الحزن إذا شئت سهلا.

    Ya Allah, babu abu mai sauƙi sai abin da Ka sanya shi mai sauƙi, kuma Kai Kana sanya abu mai wuya ya zama mai sauƙi idan Ka so.

    Danna don ƙirgawa