Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Addu'ar Biyan Bashi

An karanta 0 cikin 2
  1. 1 / 2

    اللهم اكفني بحلالك عن حرامك، وأغنني بفضلك عمن سواك.

    Ya Allah, Ka ishe ni da abin da Ka halatta maimakon abin da Ka haramta, Ka kuma wadatar da ni da falalarka daga barin kowa ba Kai ba.

    Danna don ƙirgawa

  2. 2 / 2

    اللهم إني أعوذ بك من الهم والحزن، والعجز والكسل، والبخل والجبن، وضلع الدين وغلبة الرجال.

    Ya Allah, ina neman tsarinka daga damuwa da baƙin ciki, da rauni da kasala, da rowa da tsoro, da nauyin basussuka da kuma rinjayar (wasu) mutane.

    Danna don ƙirgawa