Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Zikiri Bayan Kammala Sallar Wutiri da Sallama

An karanta 0 cikin 1
  1. 1 / 1

    سبحان الملك القدوس)) ثلاث مرات والثالثة يجهر بها ويمد بها صوته يقول: [رب الملائكة والروح].

    Tsarki ya tabbata ga Sarki, Mafi tsarki (sau uku), kuma a karo na uku sai ya ɗaga muryarsa ya kuma ja ta, yana cewa: [Ubangijin mala'iku da Ruhi (Jibrilu)].

    Danna don ƙirgawa