اللهم اهدني فيمن هديت، وعافني فيمن عافيت، وتولني فيمن توليت، وبارك لي فيما أعطيت، وقني شر ما قضيت؛ فإنك تقضي ولا يقضى عليك، إنه لا يذل من واليت، [ولا يعز من عاديت]، تباركت ربنا وتعاليت.
Ya Allah, Ka shiryar da ni cikin waɗanda Ka shiryar, Ka yafe mini cikin waɗanda Ka yafe wa, Ka jiɓinci al'amarina cikin waɗanda Ka jiɓinta, Ka sanya mini albarka a cikin abin da Ka ba ni, Ka kuma kare ni daga sharrin abin da Ka hukunta. Lalle Kai ne Kake hukuntawa, ba a yin hukunci a kanka; lalle wanda Ka jiɓinta ba ya wulaƙanta, [kuma wanda Ka yi gaba da shi ba ya samun ɗaukaka]. Mai albarka ne Kai, ya Ubangijinmu, kuma Maɗaukaki.
Danna don ƙirgawa

