1 / 1
التحيات لله، والصلوات، والطيبات، السلام عليك أيها النبي ورحمة الله وبركاته، السلام علينا وعلى عباد الله الصالحين. أشهد أن لا إله إلا الله وأشهد أن محمدا عبده ورسوله.
Dukkan gaisuwa, da salloli, da abubuwa masu kyau na Allah ne. Aminci ya tabbata a gare ka, ya kai Annabi, da rahamar Allah da albarkarsa. Aminci ya tabbata a gare mu da kuma bayin Allah salihai. Ina shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma ina shaidawa cewa Muhammadu bawansa ne kuma Manzonsa.
Danna don ƙirgawa

