سبحان ربي العظيم. ثلاث مرات.
Tsarki ya tabbata ga Ubangijina Mai girma. (sau uku)
Danna don ƙirgawa
سبحان ربي العظيم. ثلاث مرات.
Tsarki ya tabbata ga Ubangijina Mai girma. (sau uku)
Danna don ƙirgawa
سبحانك اللهم ربنا وبحمدك، اللهم اغفر لي.
Tsarki ya tabbata a gare Ka, Ya Allah, Ubangijinmu, da yabonKa. Ya Allah, Ka gafarta mini.
Danna don ƙirgawa
سبوح، قدوس، رب الملائكة والروح.
Mafi kamala, Mafi tsarki, Ubangijin mala'iku da Ruhu (Jibrilu).
Danna don ƙirgawa
اللهم لك ركعت، وبك آمنت، ولك أسلمت، خشع لك سمعي، وبصري، ومخي، وعظمي، وعصبي، [وما استقلت به قدمي].
Ya Allah, gare Ka na yi ruku'u, da Kai na yi imani, kuma gare Ka na miƙa wuya. Jina, da ganina, da hankalina, da ƙasusuwana, da jijiyoyina [da abin da ƙafafuna suka ɗauka] sun ƙasƙantar da kansu gare Ka.
Danna don ƙirgawa
سبحان ذي الجبروت، والملكوت، والكبرياء، والعظمة.
Tsarki ya tabbata ga Mai ƙarfi, da mulki, da girma, da ɗaukaka.
Danna don ƙirgawa