1 / 2
تبلي ويخلف الله تعالى
Ka sa ta har ka tsufar da ita, kuma Allah Maɗaukaki Ya musanya maka ita (da sabuwa).
Danna don ƙirgawa
تبلي ويخلف الله تعالى
Ka sa ta har ka tsufar da ita, kuma Allah Maɗaukaki Ya musanya maka ita (da sabuwa).
Danna don ƙirgawa
(البس جديدا وعش حميدا ومت شهيدا).
(Ka sa sabuwa, ka rayu abin yabo, kuma ka mutu shahidi.)
Danna don ƙirgawa