Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Addu'ar sanya sababbin tufafi

An karanta 0 cikin 1
  1. 1 / 1

    ( اللهم لك الحمد أنت كسوتنيه، أسألك من خيره وخير ما صنع له، وأعوذ بك من شره وشر ما صنع له).

    (Ya Allah, yabo ya tabbata a gare Ka. Kai ne Ka tufatar da ni ita. Ina roƙonKa alherinta da alherin abin da aka yi ta dominsa, kuma ina neman tsarinKa daga sharrinta da sharrin abin da aka yi ta dominsa.)

    Danna don ƙirgawa