Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Yadda Annabi Yake Ƙirga Tasbihi

An karanta 0 cikin 1
  1. 1 / 1

    عن عبد الله بن عمرو رضي الله عنه قال: ((رأيت النبي صلى الله عليه وسلم يعقد التسبيح)) وفي زيادة: ((بيمينه)).

    'Abdullahi ɗan 'Amr (Allah Ya yarda da shi) ya ce: "Na ga Annabi (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) yana ƙirga tasbihi (da yatsunsa)." A wata ruwayar kuma: "da hannunsa na dama."

    Danna don ƙirgawa