1 / 1
أعوذ بكلمات الله التامات التي لا يجاوزهن بر ولا فاجر: من شر ما خلق، وبرأ وذرأ، ومن شر ما ينزل من السماء، ومن شر ما يعرج فيها، ومن شر ما ذرأ في الأرض، ومن شر ما يخرج منها، ومن شر فتن الليل والنهار، ومن شر كل طارق إلا طارقا يطرق بخير يا رحمن.
Ina neman tsari da cikakkun kalmomin Allah, waɗanda babu mai biyayya ko fajiri da zai iya ƙetare su, daga sharrin abin da Ya halitta, Ya suranta, Ya kuma tsiro da shi, daga sharrin abin da ke saukowa daga sama, daga sharrin abin da ke hawa zuwa cikinta, daga sharrin abin da Ya watsa a cikin ƙasa, daga sharrin abin da ke fitowa daga cikinta, daga sharrin fitinun dare da rana, da kuma daga sharrin duk mai zuwa da dare, sai dai mai zuwa da alheri, ya Mafi jinƙai.
Danna don ƙirgawa

