Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Addu'ar Wanda Ke Tsoron Ya Shafi Wani Abu da Kambun Baka

An karanta 0 cikin 1
  1. 1 / 1

    إذا رأى أحدكم من أخيه، أو من نفسه، أو من ماله ما يعجبه [فليدع له بالبركة] فإن العين حق.

    Idan ɗayanku ya ga wani abu a wurin ɗan'uwansa, ko a kansa, ko a dukiyarsa wanda ya burge shi, [ya yi masa addu'ar albarka], domin kambun baka gaskiya ne.

    Danna don ƙirgawa