Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Abin da Mutum Zai Yi Idan Abin Farin Ciki Ya Same Shi

An karanta 0 cikin 1
  1. 1 / 1

    كان النبي صلى الله عليه وسلم إذا أتاه أمر يسره أو يسر به خر ساجدا شكرا لله تبارك وتعالى.

    Duk lokacin da abin farin ciki ya zo wa Annabi (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi), ko aka yi masa albishir, yakan faɗi yana sujada, yana godiya ga Allah, Mai albarka, Maɗaukaki.

    Danna don ƙirgawa