1 / 1
ركب النبي صلى الله عليه وسلم القصواء حتى أتى المشعر الحرام فاستقبل القبلة (فدعاه، وكبره، وهلله، ووحده) فلم يزل واقفا حتى أسفر جدا فدفع قبل أن تطلع الشمس.
Annabi (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) ya hau al-Qaswa (taguwarsa) har ya isa Al-Mash'aril Haram, sannan ya fuskanci alƙibla, (ya roƙe Shi, ya girmama Shi, ya kaɗaita Shi), ya ci gaba da tsayuwa har gari ya yi haske sosai, sannan ya tashi kafin rana ta fito.
Danna don ƙirgawa

