Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Addu'ar fita daga masallaci

An karanta 0 cikin 1
  1. 1 / 1

    يبدأ برجله اليسرى)) ويقول: ((بسم الله والصلاة والسلام على رسول الله، اللهم إني أسألك من فضلك، اللهم اعصمني من الشيطان الرجيم.

    (Yana farawa da ƙafarsa ta hagu) kuma ya ce: ((Da sunan Allah, salati da aminci su tabbata ga Manzon Allah. Ya Allah, ina roƙonKa daga falalarKa. Ya Allah, Ka tsare ni daga Shaiɗan korarre.))

    Danna don ƙirgawa