1 / 1
قال النبي صلى الله عليه وسلم: ((خير الدعاء دعاء يوم عرفة، وخير ما قلت أنا والنبيون من قبلي: لا إله إلا الله وحده لا شريك له، له الملك وله الحمد وهو على كل شيء قدير)).
Annabi (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) ya ce: "Mafi alherin addu'a ita ce addu'a a Ranar Arafa, kuma mafi alherin abin da ni da annabawan da suka gabace ni muka faɗa shi ne: 'Babu abin bauta sai Allah Shi kaɗai, ba Shi da abokin tarayya; mulki nasa ne, godiya duka tasa ce, kuma Shi Mai iko ne a kan komai.'"
Danna don ƙirgawa

