1 / 1
طاف النبي صلى الله عليه وسلم بالبيت على بعير كلما أتى الركن أشار إليه بشيء عنده وكبر.
Annabi (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) ya yi ɗawafi a kewayen Ɗakin (Ka'aba) a kan raƙumi; duk lokacin da ya isa kusurwar (Baƙin Dutse), yakan nuna shi da wani abu da ke hannunsa ya ce "Allahu Akbar" (Allah ne Mafi girma).
Danna don ƙirgawa

