1 / 1
إذا سمعتم صياح الديكة فاسألوا الله من فضله؛ فإنها رأت ملكا وإذا سمعتم نهيق الحمار فتعوذوا بالله من الشيطان؛ فإنه رأى شيطانا.
Idan kun ji carar zakaru, ku roƙi Allah falalarSa, domin sun ga mala'ika; idan kuma kun ji haniniyar jaki, ku nemi tsarin Allah daga Shaiɗan, domin ya ga shaiɗan.
Danna don ƙirgawa

