1 / 1
(يبدأ برجله اليمنى)، ويقول: ((أعوذ بالله العظيم، وبوجهه الكريم، وسلطانه القديم، من الشيطان الرجيم)) [بسم الله، والصلاة] [والسلام على رسول الله] ((اللهم افتح لي أبواب رحمتك)).
(Yana farawa da ƙafarsa ta dama,) kuma ya ce: ((Ina neman tsari da Allah Mai girma, da FuskarSa Mai karimci, da ikonSa madawwami, daga Shaiɗan korarre.)) [Da sunan Allah, da salati] [da aminci su tabbata ga Manzon Allah] ((Ya Allah, Ka buɗe mini ƙofofin rahamarKa.))
Danna don ƙirgawa

