Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Abin da Za a Ce Idan Abin Farin Ciki ko Abin Ƙi Ya Faru

An karanta 0 cikin 1
  1. 1 / 1

    كان النبي صلى الله عليه وسلم إذا أتاه الأمر يسره قال: ((الحمد لله الذي بنعمته تتم الصالحات)) وإذا أتاه الأمر يكرهه قال: ((الحمد لله على كل حال)).

    Idan abin farin ciki ya zo wa Annabi (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi), yakan ce: "Godiya ta tabbata ga Allah wanda da ni'imarSa ayyukan alheri suke cika." Idan kuma abin ƙi ya zo masa, yakan ce: "Godiya ta tabbata ga Allah a kan kowane hali."

    Danna don ƙirgawa