Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Zikiri Bayan Dawowa daga Tafiya

An karanta 0 cikin 1
  1. 1 / 1

    يكبر على كل شرف ثلاث تكبيرات ثم يقول: لا إله إلا الله وحده لا شريك له، له الملك، وله الحمد، وهو على كل شيء قدير، آيبون، تائبون، عابدون، لربنا حامدون، صدق الله وعده، ونصر عبده، وهزم الأحزاب وحده.

    Yakan yi kabbara sau uku a kan kowane tudu [hawan hanya], sannan ya ce: Babu abin bauta sai Allah Shi kaɗai, ba Shi da abokin tarayya. Mulki nasa ne, godiya kuma tasa ce, kuma Shi Mai iko ne a kan komai. Muna dawowa, muna masu tuba, masu bauta, masu godiya ga Ubangijinmu. Allah Ya cika alƙawarinSa, Ya taimaki bawanSa, Ya kuma ci rundunonin ƙawance Shi kaɗai.

    Danna don ƙirgawa