Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Addu'a Yayin Sauka a Wani Wuri, a Tafiya ko Wanin Haka

An karanta 0 cikin 1
  1. 1 / 1

    أعوذ بكلمات الله التامات من شر ما خلق.

    Ina neman tsari da cikakkun kalmomin Allah daga sharrin abin da Ya halitta.

    Danna don ƙirgawa