1 / 1
سمع سامع بحمد الله، وحسن بلائه علينا، ربنا صاحبنا، وأفضل علينا، عائذا بالله من النار.
Mai ji ya ji [cewa muna godiya ga Allah], da godiyar Allah da kyakkyawar ni'imarSa a gare mu. Ya Ubangijinmu, Ka kasance tare da mu, Ka kuma yi mana falala, muna masu neman tsarin Allah daga Wuta.
Danna don ƙirgawa

