Rafiq Al-Muslim
Sauke Rafiq Al-Muslim yanzu!

Kabbara da Tasbihi Yayin Tafiya

An karanta 0 cikin 1
  1. 1 / 1

    قال جابر رضي الله عنه: ((كنا إذا صعدنا كبرنا، وإذا نزلنا سبحنا)).

    Jabir (Allah Ya yarda da shi) ya ce: (Idan muka hau [tudu], mukan yi kabbara (Allahu Akbar), idan kuma muka sauka, mukan yi tasbihi (Subhan Allah).)

    Danna don ƙirgawa