1 / 2
أستودع الله دينك، وأمانتك، وخواتيم عملك.
Na ba da ajiyar addininka, da amanarka, da ƙarshen ayyukanka ga Allah.
Danna don ƙirgawa
أستودع الله دينك، وأمانتك، وخواتيم عملك.
Na ba da ajiyar addininka, da amanarka, da ƙarshen ayyukanka ga Allah.
Danna don ƙirgawa
زودك الله التقوى، وغفر ذنبك، ويسر لك الخير حيث ما كنت.
Allah Ya azurta ka da taƙawa, Ya gafarta maka zunubanka, Ya kuma sauƙaƙa maka alheri a duk inda kake.
Danna don ƙirgawa