Labaran annabawaƊaya daga cikin manzanni; an aiko shi zuwa ga mutanensa, yana kiransu zuwa ga bauta wa Allah kuma yana hana su bautar gunkin 'Ba'l'. Yawancinsu suka ƙaryata shi, sai ya yi musu gargaɗi, kuma Allah Ya wanzar masa da kyakkyawan yabo a cikin al'ummomin baya.
Madogara:Al-An'am 6:85; As-Saffat 37:123-132

